Matashi Mai Naƙasa Ya Tsallake Tantancewar APC Domin Shiga Takarar Majalisar Tarayya…
Mahmud Sadis Buba, wani matashi mai shekara 30 da ke rayuwa da naƙasa, ya tsallake tantancewar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) domin neman kujerar Majalisar Wakilai daga Jihar!-->…
Ƴan Takarar APC Shida Sun Janye Domin Mara Wa Shekarau Baya a Kano ta Tsakiya
Ƴan takarar kujerar Sanatan Kano ta Tsakiya guda shida a ƙarƙashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sun janye daga takara tare da bayyana goyon bayansu ga tsohon gwamnan Jihar!-->…
Malami Ya Yanki Fom ɗin Takarar Gwamnan Kebbi a Inuwar ADC, Ya Yi Wa Ƴan Jihar Manyan…
Tsohon Babban Lauyan Gwamnati kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, ya yanki fom ɗin tsayawa takarar gwamnan Jihar Kebbi a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) domin!-->…
Atiku, Amaechi da Hayatu-Deen Sun Yanki Fom ɗin Takarar Shugaban Ƙasa a Inuwar ADC
Gasar neman tikitin takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) domin zaɓen 2027 na ci gaba da ɗaukar zafi bayan Atiku Abubakar, Rotimi Amaechi da Mohammed!-->…
An Yi Kisangilla wa Wasu Mutum 2 a Bauchi Bayan Zarginsu da Sata, Ƴan Sanda Sun Kama…
Mutum biyu sun rasa rayukansu bayan da wasu fusatattun mutane sukai musu dukan tsiya har suka mutu a ƙauyen Bunga da ke Ƙaramar Hukumar Warji ta Jihar Bauchi bisa zargin sata da aka ce ba!-->…
Vijay Ya Sha Rantsuwa a Sabuwar Gwamnatin Tamil Nadu Bayan Nasarar TVK a Zaɓe
Shugaban jam’iyyar Tamilaga Vettri Kazhagam (TVK), Vijay, ya karɓi rantsuwar fara sabuwar gwamnatin Jihar Tamil Nadu a ranar Lahadi bayan samun goyon bayan jam’iyyun Viduthalai Chiruthaigal!-->…
Iran Ta Yi Watsi da Ƙudurin Amurka a Kwamitin Tsaro Kan Rikicin Mashigin Hormuz
Iran ta yi watsi da wani daftarin ƙuduri da Amurka da ƙawayenta suka gabatar a Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya kan rikicin Mashigin Hormuz, tana mai bayyana shi a matsayin mai!-->…
Iran Ta Yi Barazanar Kai Hari kan Sojojin Amurka Bayan Hare-Hare kan Tankokin Mai a…
Rundunar kare juyin juya halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta yi gargaɗin cewa duk wani sabon hari kan tankokin man Iran ko jiragen kasuwanci a Mashigin Hormuz zai haifar da “mummunan hari”!-->…
Abdul Samad Rabiu Ya Zama Mutum Na Biyu Mafi Arziƙi A Afirka — Rahoton Bloomberg
Abdul Samad Rabiu, wanda shi ne wanda ya kafa kuma shugaban rukunin kamfanin BUA Group, ya zama mutum na biyu mafi arziƙi a Afirka bayan ya zarce hamshaƙin attajirin Afirka ta Kudu Johann!-->…
Majalisar Dattawa Ta Amince Da Gyaran Dokar Zaɓe Don Hana Rikice-Rikicen Shari’ar…
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudirin gyaran Dokar Zaɓe ta 2026 da ke neman fayyace hurumin kotuna a shari’o’in kafin zaɓe tare da kawo ƙarshen saɓanin hukunce-hukunce da ke!-->…