Browsing Category
Siyasa
Labaran jam’iyyu, zabuka da manufofin gwamnati.
“Babu Wani Ɗan Takara Da Zai Iya Kayar Da Tinubu Daga Yankin Kudu,” – Sansanin Atiku…
Sansanin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya gargaɗi jam’iyyun adawa da su guji ware tikitin takarar shugaban ƙasa na 2027 ga yankin Kudu kaɗai, yana mai cewa hakan na iya!-->…
APC Ta Tantance Ƴan Takarar Majalisar Dokokin Rivers, Ta Kori 65 Masu Alaƙa Da Gwamna…
Kwamitin tantance ƴan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) domin zaɓen majalisar dokokin Jihar Rivers ya amince da ƴan takara 33 tare da hana wasu 65 shiga zaɓen fidda gwani na!-->…
PDP Ta Tsayar da Aminu Wada Abubakar a Matsayin Ɗan Takarar Sanatan Jigawa ta Kudu…
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Jihar Jigawa ta amince da Aminu Wada Abubakar a matsayin ɗan takarar bai ɗaya na kujerar Sanatan Jigawa ta Kudu maso Yamma gabanin babban zaɓen!-->…
Matashi Mai Naƙasa Ya Tsallake Tantancewar APC Domin Shiga Takarar Majalisar Tarayya…
Mahmud Sadis Buba, wani matashi mai shekara 30 da ke rayuwa da naƙasa, ya tsallake tantancewar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) domin neman kujerar Majalisar Wakilai daga Jihar!-->…
Ƴan Takarar APC Shida Sun Janye Domin Mara Wa Shekarau Baya a Kano ta Tsakiya
Ƴan takarar kujerar Sanatan Kano ta Tsakiya guda shida a ƙarƙashin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) sun janye daga takara tare da bayyana goyon bayansu ga tsohon gwamnan Jihar!-->…
Malami Ya Yanki Fom ɗin Takarar Gwamnan Kebbi a Inuwar ADC, Ya Yi Wa Ƴan Jihar Manyan…
Tsohon Babban Lauyan Gwamnati kuma Ministan Shari’a, Abubakar Malami, ya yanki fom ɗin tsayawa takarar gwamnan Jihar Kebbi a ƙarƙashin jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) domin!-->…
Atiku, Amaechi da Hayatu-Deen Sun Yanki Fom ɗin Takarar Shugaban Ƙasa a Inuwar ADC
Gasar neman tikitin takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) domin zaɓen 2027 na ci gaba da ɗaukar zafi bayan Atiku Abubakar, Rotimi Amaechi da Mohammed!-->…
Majalisar Dattawa Ta Amince Da Gyaran Dokar Zaɓe Don Hana Rikice-Rikicen Shari’ar…
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da ƙudirin gyaran Dokar Zaɓe ta 2026 da ke neman fayyace hurumin kotuna a shari’o’in kafin zaɓe tare da kawo ƙarshen saɓanin hukunce-hukunce da ke!-->…
Bala Mohammed Ya Tsaya Takarar Sanatan Bauchi Ta Kudu A Ƙarƙashin APM
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya shiga takarar kujerar Sanatan Bauchi ta Kudu ƙarƙashin jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM) gabanin babban zaɓen shekarar 2027.
Mohammed ya!-->!-->!-->…
Rikici ya ɓarke tsakanin Akpabio da wasu manyan Najeriya kan batun shugabancin…
Wata sabuwar taƙaddama ta kunno kai a Majalissar Dattawa ta Najeriya bayan majalisar ta yi gyaran dokokinta wanda zai iya sauya tsarin shugabancinta a majalisa ta gaba da za a kafa bayan!-->…