“Babu Wani Ɗan Takara Da Zai Iya Kayar Da Tinubu Daga Yankin Kudu,” – Sansanin Atiku…
Sansanin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya gargaɗi jam’iyyun adawa da su guji ware tikitin takarar shugaban ƙasa na 2027 ga yankin Kudu kaɗai, yana mai cewa hakan na iya!-->…
Daga Yanzu Dole Ne a Yi Wa Kowanne Ɗalibin Sakandare Gwajin Ƙwaya Duk Shekara a…
Gwamnatin tarayya ta umurci a riƙa yi wa sabbin ɗalibai da waɗanda ke ci gaba da karatu a makarantun sakandare a faɗin Najeriya gwajin amfani da miyagun ƙwayoyi.
Sabuwar dokar na ƙunshe!-->!-->!-->…
APC Ta Tantance Ƴan Takarar Majalisar Dokokin Rivers, Ta Kori 65 Masu Alaƙa Da Gwamna…
Kwamitin tantance ƴan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) domin zaɓen majalisar dokokin Jihar Rivers ya amince da ƴan takara 33 tare da hana wasu 65 shiga zaɓen fidda gwani na!-->…
Iran Ta Zargi Amurka da Gabatar da Sharuɗɗa Na Rashin Adalci a Tattaunawar Tsagaita…
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya zargi Amurka da gabatar da sharuɗɗa “marasa ma’ana” kuma na nuna son kai a tattaunawar da ake yi domin kawo ƙarshen yaƙin da ke gudana, yayin da!-->…
Aliko Dangote Na Shirin Gina Matatar Mai Ta Dala Biliyan 17 a Kenya
Attajirin ɗan kasuwar Najeriya, Aliko Dangote, ya bayyana cewa yana shirin gina wata babbar matatar mai mai ƙarfin tace ganga 650,000 a rana a ƙasar Kenya da ke Gabashin Afirka, bayan!-->…
YANZU-YANZU: JAMB Ta Soke Sharaɗin Rubuta UTME Ga Masu Yin Karatun NCE
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu ta Najeriya (JAMB) ta sanar da cewa daga yanzu masu neman shiga karatuttukan Nigeria Certificate in Education (NCE) a kwalejojin ilimi ba za!-->…
Gwamnatin Kano Ta Ware Naira Miliyan 265 Ga Alhazan Bana Domin Tallafa Musu a…
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da ware Naira miliyan 265 domin tallafa wa maniyyata aikin Hajjin 2026 guda 3,620 da suka yi rajista ta Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta jihar.
Gwamna Abba!-->!-->!-->…
A Litinin ɗin Nan ne JAMB Za Ta Sanar da Makin Shiga Manyan Makarantu a Najeriya
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu ta Ƙasa (JAMB) ta sanar da cewa za ta gudanar da taron tsara manufofin shiga manyan makarantu na shekarar 2026 ranar Litinin, inda za a!-->…
PDP Ta Tsayar da Aminu Wada Abubakar a Matsayin Ɗan Takarar Sanatan Jigawa ta Kudu…
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Jihar Jigawa ta amince da Aminu Wada Abubakar a matsayin ɗan takarar bai ɗaya na kujerar Sanatan Jigawa ta Kudu maso Yamma gabanin babban zaɓen!-->…
Dr. Magaji Dau Aliyu Ya Samar Wa Matasa 40 Aikin Yi a Jigawa
Daraktan Janar kuma Babban Jami’in Gudanarwa na Sheda Science and Technology Complex, Dr. Magaji Dau Aliyu, ya samar da aikin wucin-gadi ga kusan matasa 40 a Ƙaramar Hukumar Birnin Kudu da!-->…