Browsing Category
Manyan Labarai
Labaran da suka fi muhimmanci a kasa da duniya.
Ƴan’uwan Wata Budurwa Sun Zargi Hukumar Hisbah Ta Kano Da Musuluntar Da Ƴarsu Da Ta…
Ƴan’uwan wata budurwa mai shekara 17 daga ƙaramar hukumar Pankshin ta Jihar Filato sun zargi Hukumar Hisbah ta Jihar Kano da musuluntar da ƴarsu bayan ta ɓace a Jihar Kaduna.
A cikin!-->!-->!-->…
Ƴar Ekiti Na Kan Gaba A Jerin Ɗalibai 10 Da Suka Fi Cin Jarabawar JAMB Ta 2026
Owoeye Daniella Jesudunsin daga jihar Ekiti ta zama dalibar da ta fi kowa samun maki a jarabawar shiga manyan makarantu ta shekarar 2026 (UTME) da Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan!-->…
Abin Da Yai Sanadin Rasuwar Jigo A ADC Daga Jigawa Da Ƴan Bindiga Suka Kama
Tsohon ɗan majalisar wakilai daga Jihar Jigawa, Abba Anas Adamu, ya rasu bayan shafe kwanaki a hannun ƴan bindiga da suka yi garkuwa da shi.
An sace Abba Anas ne a ranar Larabar da ta!-->!-->!-->…
Najeriya Ta Ware Naira Biliyan 250 Domin Gina Ɗakunan Kwanan Ɗalibai a Manyan…
Gwamnatin Najeriya ta amince da kashe kusan naira biliyan 250 a shekarar 2026 domin gina ɗakunan kwanan ɗalibai a manyan makarantu a faɗin ƙasar.
Matakin na daga cikin ƙoƙarin gwamnati!-->!-->!-->…
Tinubu Ya Naɗa Manjo Janar Famadewa Mai Ritaya a Matsayin Mai Ba da Shawara kan…
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗa Manjo Janar Adeyinka A. Famadewa mai ritaya a matsayin Mai Ba da Shawara na Musamman kan Tsaron Cikin Gida, domin ƙarfafa tsarin tsaron cikin!-->…
Najeriya Ta Ci Gaba da Tsayar da Shekaru 16 a Matsayin Mafi Ƙarancin Shekarun Shiga…
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da ci gaba da amfani da shekaru 16 a matsayin mafi ƙarancin shekarun shiga manyan makarantu a ƙasar.
Ministan Ilimi, Dakta Tunji Alausa, ya bayyana hakan a!-->!-->!-->…
“Babu Wani Ɗan Takara Da Zai Iya Kayar Da Tinubu Daga Yankin Kudu,” – Sansanin Atiku…
Sansanin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya gargaɗi jam’iyyun adawa da su guji ware tikitin takarar shugaban ƙasa na 2027 ga yankin Kudu kaɗai, yana mai cewa hakan na iya!-->…
APC Ta Tantance Ƴan Takarar Majalisar Dokokin Rivers, Ta Kori 65 Masu Alaƙa Da Gwamna…
Kwamitin tantance ƴan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) domin zaɓen majalisar dokokin Jihar Rivers ya amince da ƴan takara 33 tare da hana wasu 65 shiga zaɓen fidda gwani na!-->…
Iran Ta Zargi Amurka da Gabatar da Sharuɗɗa Na Rashin Adalci a Tattaunawar Tsagaita…
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya zargi Amurka da gabatar da sharuɗɗa “marasa ma’ana” kuma na nuna son kai a tattaunawar da ake yi domin kawo ƙarshen yaƙin da ke gudana, yayin da!-->…
A Litinin ɗin Nan ne JAMB Za Ta Sanar da Makin Shiga Manyan Makarantu a Najeriya
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Manyan Makarantu ta Ƙasa (JAMB) ta sanar da cewa za ta gudanar da taron tsara manufofin shiga manyan makarantu na shekarar 2026 ranar Litinin, inda za a!-->…