Browsing Category
Labarai
Babban bangaren labaran yau da kullum.
Bala Mohammed Ya Tsaya Takarar Sanatan Bauchi Ta Kudu A Ƙarƙashin APM
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya shiga takarar kujerar Sanatan Bauchi ta Kudu ƙarƙashin jam’iyyar Allied Peoples Movement (APM) gabanin babban zaɓen shekarar 2027.
Mohammed ya!-->!-->!-->…
Mutane Shida Sun Rasa Ransu, Wasu Sun Jikkata A Fashewar Bam A Zamfara
Aƙalla mutum shida sun mutu yayin da wasu shida suka jikkata sakamakon fashewar wani bam da aka dasa a gefen hanya a hanyar Bagega zuwa Anka da ke karamar hukumar Anka a Jihar Zamfara.
!-->!-->!-->…
Sabon jakadan Najeriya a Birtaniya Aminu Dalhatu ya miƙa takardar shaidar kama…
Jakadan Najeriya a Ƙasar Birtaniya, Aminu Dalhatu, ya miƙa takardar shaidar wakilcinsa ga Sarki Charles III a Fadar St James’s da ke birnin Landan a ranar Laraba, inda hakan ya ƙaddamar da!-->…
Rikici ya ɓarke tsakanin Akpabio da wasu manyan Najeriya kan batun shugabancin…
Wata sabuwar taƙaddama ta kunno kai a Majalissar Dattawa ta Najeriya bayan majalisar ta yi gyaran dokokinta wanda zai iya sauya tsarin shugabancinta a majalisa ta gaba da za a kafa bayan!-->…
Tana Neman ta Leƙo ta Komawa Vijay Mai Adda, Bayan Jam’iyyarsa ta Gaza Samun Rinjayen…
Jihar Tamil Nadu ta India na fuskantar zafafan tattaunawar siyasa bayan jam’iyyar Tamilaga Vettri Kazhagam (TVK) ƙarƙashin jagorancin C Joseph Vijay (Mai Adda) ta zama jam’iyya mafi yawan!-->…