Gwamnatin Najeriya Na Tattaunawa Da Bankin Duniya Kan Ciyo Sabon Bashin Dala Biliyan…
Gwamnatin Tarayyar Najeriya na ci gaba da tattaunawa da Bankin Duniya domin samun sabon bashin dala biliyan 1.25, kamar yadda wata takarda da Channels Television ta samu ta nuna.
!-->!-->!-->…