Kwankwaso Ya Goyi Bayan Miƙa Mulki Zuwa Kudu A 2027, Ya Nuna Shirinsa Na Yin Takarar…
Tsohon gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana goyon bayansa ga ci gaba da miƙa shugabancin ƙasa zuwa Kudancin Najeriya a zaɓen 2027, tare da nuna shirinsa na zama!-->…