Malamin Addini Ya Shaida Wa Kotu Cewa Ya Gargaɗi Waɗanda Ake Zargi Da Yunƙurin Juyin…
Sheikh Sani Abdulkadir, mutum na shida cikin waɗanda ake tuhuma a shari’ar yunƙurin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu, ya bayyana cewa tun farko ya gargaɗi waɗanda ake zargin cewa!-->…